Shugaban kasar Hungary yace Jakadun Tarayar Turai sun amince da kakabawa Rasha sabon takunkumi saboda yakin da Rasha take yi ...
FIFA ta kuma amince da gasar cin kofin duniya na shekarar 2030, wanda za a gudanar a kasashe shida kuma a nahiyoyi uku, inda ...
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na 2, ya bayyana rudanin da masarautar ta tsinci kanta a ciki sakamakon kawanyar da jami’an ...
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi karin haske a kan cewa babu sabon nau'in kwayar cutar korona samfurin XEC, da aka gano a ...
A mazabu da dama, jami’an zabe sun fara tattara sakamako, yayin da jama’a ke taruwa domin ganin yadda ake gudanar da kidayar ...
A karon farko a yakin basasar da aka dade ana gwabzawa a kasar, a yanzu gwamnati tana da iko ne kadai da manyan larduna uku ...
Dubban magoya bayan babbar jam’iyyar adawa ta NDC ne suka hallara a filin wasa na Zurak da ke unguwar Madina, a Accra babban ...
Yan majalisar sun hada da Esosa Iyawe (daga jihar Edo) da Tochukwu Okere (daga Imo) da Donatus Mathew (daga Kaduna) da Bassey ...
Kamfanin yace rushewar babban layin lantarkin ta faru ne da misalin karfe 1 da mintuna 33 na ranar yau, Laraba, abin da ya ...
Ma’aikatar harkokin wajen najeriya tace har yanzu Shugaba Bola Tinubu bai nada jakadu ba. Ma’aikatar na martani ne ga wani ...
Tsohon shugaban kasar yace magance matsalar rashawa a matakin manyan shugabannin zai kafa misali ga wasu kuma zai nuna ...
Firai Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu na daf da gurfana a gaban kotu a gobe Talata a karon farko a shari’ar da yake ...